Syria;Shugaba Bashar Al-Assad Ya Bayyana Kwato Tuddan Golan Matsayin Daya Daga Aayyuakan Gwamnatin Sa
Kamar yadda ministan harkokin wajen syria Faisal Mekdad ya bayyana yayin zaman wakilan majalisar duniya (UN), ya tabbatar da cewa ...
Kamar yadda ministan harkokin wajen syria Faisal Mekdad ya bayyana yayin zaman wakilan majalisar duniya (UN), ya tabbatar da cewa ...
Yanzu kowa ya fahimci munafuncin kasar Amurka kan kare hakkin dan Adam bisa rikicin da ke faruwa a tsakanin Palasdinu ...
Falasdinu a ta bakin ministan harkokin waje Riyad al-Maliki ta caccaki kasashen da suka maido da huldar diflomasiyya da ...
Haramtacciyar isra'ila na cigaba da rusa gidaje da ofishoshin mutanen Falasdinu. Abin yanzu ya shafi ofishohin gidajen jaridar AlJazeera da ...
Rahotanni sun bayyana yadda wani jariri ya tsira daga harin Isra'ila wanda ta kai yankin Gaza. Rahotanni sun nuna cewa ...
Isra'ila ta harba makamin da ya yi kaca-kaca da gidan jagoran kungiyar Hamas a zirin Gaza. Har yanzu ba a ...
Saudiyya da Masar sun bukaci a dakata da luguden wuta tsakanin Isra'ila da Falasdin. Kasashen biyu sun bayyana rashin jin ...
Dubban mutane sun taru a birnin Landan don nuna kiyayyarsu ga kisan Falasdinawa a Gaza. An ruwaito cewa, sama da ...
Zanga zangar da akayi a birnin paris 'yan sanda sun yi amfani da feshin ruwa da kuma barkonon tsohuwa wajen ...
China ta zargi Amurka da zuba Ido game da yadda kasar Isra’ila ke barin wuta kan Falasdinawa, bayan da Amurkan ...