Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci A Tsagaita Wuta
Ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilun 2024, Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargaɗi game da ...
Ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilun 2024, Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargaɗi game da ...
Da tsakar daren ranar Asabar ce Iran ta ƙaddamar da hare-haren a Isra’ila, inda ta harba jirage marasa matuƙa da ...
Sojojin Isra'ila sun ware wasu yankuna inda suka raɗa musu sunan "yankunan kisa" a Gaza, suna ɗana tarkon kisa ga ...
Majalisar dokokin Isra’ila ta kada kuri’ar amincewa da korar kafar talibijin ta Al Jazeera daga cikin kasar, sakamakon sha’anin tsaro. ...
Aƙalla Falasɗinawa 32,705 Isra’ila ta kashe a Gaza a cikin sama da watanni biyar da ta ɗauka tana kai hare-hare ...
Kotun ICJ ta umarci Isra'ila da ta dauki matakan magance yunwar da ake fama da ita a Gaza Yakin da ...
Kamfanin dillancin labaran Isra'ila ya rawaito cewa Firaminista Benyamin Netanyahu ya bayar da umarnin sayen tantuna 40,000 daga kasar China ...
Makircin Amurka da kawayenta Shugaban Amurka Biden ya bada sanarwar cewa, nan da bada dadewa ba zesa a gina tashar ...
Dubban jama’a ne ke zanga-zanga a duk fadin kasar Faransa dan nuna adawarsu ga kisan da Isra’ila ke zirin Gaza. ...
Sabani tsakanin Hukumar leken asiri ta sojin Isra’ila Tashar talabijin ta 14 ta Isra’ila ta sanar da cewa: dimbin hafsoshi ...