Bikin Sallah- Gwamna Ganduje Yayiwa Fursunoni Afuwa
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa saboda murnar bikin sallah, ciki har da mutum ...
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa saboda murnar bikin sallah, ciki har da mutum ...
Jam'iyyar APC ta zabi mutum 81 da zasu taya ta yakin neman zaben gwamnan jihar Osun a watan Yuli. Gwamnan ...
Sarkin Ibadan, Oba Lekan Balogun, Alli Okunmade ll ya magantu a kan nadin sarautar da aka yiwa. Gwamna Abdullahi Ganduje ...
An nada Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje sarautar Aare Fiwajoye na kasar Ibadan, Ita kuma matarsa Farfesa Hafsat ...
Siyasar Kano; Ganduje ya je kamun ƙafa gidan Shekarau. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyara gidan tsohon gwamnan ...
Gwamnan jihar Kano dake Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya zabi mataimakin sa Nasir Gawuna a matsayin wanda zai gaje shi ...
Ganduje ya kori ma’aikata 4 sakamakon amfani da takardun bogi da harƙallar filaye. Gwamnatin Jihar Kano ta kori ma’aikatan Hukumar ...
Gwamna Ganduje na jihar Kano ya gwangwaje jarumi Mustapha Naburaska da mukamin mai bayar da shawara kan farfaganda Jarumi kuma ...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gaiyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. A ...
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta wasu raɗe-raɗi da ke yawo da ke bayyana cewa yana tattaunawa ...