Faransa Ta Ki Gayyatar Birtaniya Zuwa Taron Ministocin Turai Kan Bakin Haure
Faransa na karbar bakuncin taron ministocin kasashen Turai domin tattauna hanyoyin hana bakin haure tsallaka mashigin ruwan dake tsakaninta da ...
Faransa na karbar bakuncin taron ministocin kasashen Turai domin tattauna hanyoyin hana bakin haure tsallaka mashigin ruwan dake tsakaninta da ...
Mahukunta a Faransa sun tura karin jami’an tsaro zuwa yankin Guadelouope, bayan da aka share tsawon kwanaki ana tarzoma tare ...
Kasar Faransa ta kwashe sojojin ta daga tsakiyar birnin Burkina Faso kwanaki bayan zanga zangar kyamar zamansu a yankin da ...
Mataimakiyar shugabar Amurka kamala Harris zata ziyarci Paris dake kasar Faransa domin bunkasa shirin sasanta kasashen biyu wanda shugaba Joe ...
Guda daga cikin ‘yan takarar shugabancin kasar Faransa Anne Hidalgo na yunkurin ganin an koma amfani da kekuna zalla a ...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gana da sakataren harkokin wajen Amurka Antonio Blinken karon farko tun bayan da rashin jituwa ...
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken na gudanar da ziyara a Faransa don halartar taron kungiyar Habaka tattalin Arziki da ...
Algeria ta janye jakadanta dake kasar Faransa, Mohammed Antar Daoud sakamakon rashin jituwa dake kara tsananta a tsakanin kasashen biyu. ...
A wani mataki dake tabbatar da kara rincabewar dangartakar diflomasaoyya, Gwamnatin Aljeriya ta haramta jiragen sojan Faransa ketare sararin samaniyarta, ...
Wadanda suka tsira daga hare-haren ta’addancin birnin Paris din faransa a watan Nuwamban shekarar 2015 sun fara ba da shaida ...