Jami’an UN sun ce dole ne a kawo karshen ta’addanci a Gaza
Jami’an Majalisar Dinkin Duniya sun ce dole ne a kawo karshen ta’addanci a Gaza yayin da Isra’ila ta kai hare-hare ...
Jami’an Majalisar Dinkin Duniya sun ce dole ne a kawo karshen ta’addanci a Gaza yayin da Isra’ila ta kai hare-hare ...
Shugaban hukumar kula da 'yan gudun hijirar Falasɗinu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA)ya ce Isra'ila ta kai hari kan ɗaya ...
Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce yaƙin da Isra'ila ke yi a kudancin Gaza ...
Sojojin Isra'ila sun sanar da cewa an yi musayar wuta da dakarun Masar a ranar Litinin a kan iyakar Rafah ...
Ɗaruruwan Falasɗinawa sun yi zanga-zanga ranar Juma'a a kan titunan birnin Ramallah na Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, inda suka yi ...
Dubban Falasɗinawa ba za su samu damar zuwa aikin Hajjin bana ba saboda Isra'ila ta mamaye yankin Rafah da ake ...
Kasar Afirka ta Kudu na karɓar baƙuncin taron yaƙi da wariyar launin fata na farko na duniya ga Falasdinu a ...
Isra'ila ta kashe Falasɗinawa aƙalla huɗu fararen-hula a yankin Tal al Sultan da ke Rafah, a yayin da ta kai ...
Sojojin Isra'ila sun ware wasu yankuna inda suka raɗa musu sunan "yankunan kisa" a Gaza, suna ɗana tarkon kisa ga ...
Aƙalla Falasɗinawa 32,705 Isra’ila ta kashe a Gaza a cikin sama da watanni biyar da ta ɗauka tana kai hare-hare ...