Burkina Faso, Nijar sun rufe wani tashan talabijin na Faransa
Kasashen Burkina Faso da Nijar da ke yammacin Afirka sun haramtawa wani gidan talabijin na Faransa takunkumi saboda "cin mutunci" ...
Kasashen Burkina Faso da Nijar da ke yammacin Afirka sun haramtawa wani gidan talabijin na Faransa takunkumi saboda "cin mutunci" ...
Jagoran juyin mulkin kuma shugaban rikon kwarya na Burkina Faso Ibrahim Traore (a hagu) yana ganawa da shugaban Rasha Vladimir ...
Mali da Nijar da Burkina Faso sun balle daga kungiyar ECOWAS a bara inda suka kafa kawancen kasashen Sahel. Gamayyar ...
Kasar Mali ta kori jakadan kasar Sweden sakamakon rashin jituwar da ke tsakaninta da kasashen yammacin duniya. Kasar Mali ...
Shugabannin Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Gana A karon Farko A Bamako. Shuwagabannin sojoji na kasashen Mali da Burkina ...
Burkina Faso; Mutane 34 Ne Suka Rasa Rayukansu A wasu hare-Haren Ta’addaci. Akalla mutane 34 ne aka kashe a Burkina ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya jaddada kiransa ga mayakan kungiyoyi masu ikirarin jihadi da ke da burin tuba a ...
Sojojin Nijar da Burkina Faso Sun Kashe 'Yan Ta'adda Kimanin 100 A Cikin Watan April. Wani rahoton soji ya tabbatar ...
Burkina Faso Na Son Ta Amfana Da Kwarewar Iran Wajen Yaki Da Ta’addanci. Sabuwar ministar harkokon wajen kasar Burkina Faso ...
Wani Hari Ya Yi Ajalin Sojin Burkina Faso 12. Rundinar sojin Burkina Faso, ta sanar da mutuwar sojinta 12 da ...