Wata Sabuwa: An Zargi Obasanjo da Shirya Makarkashiyar Kifar Da Gwamnatin Buhari
Wata kungiyar magoya bayan Buhari ta zargi tsohon shugaban kasa Obasanjo da shiryawa Buhari makarkashiya. Kungiyar ta ce tsohon shugaban ...
Wata kungiyar magoya bayan Buhari ta zargi tsohon shugaban kasa Obasanjo da shiryawa Buhari makarkashiya. Kungiyar ta ce tsohon shugaban ...
Dan takarar shugabancin kasa a Najeriya a Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya ce yana tunanin bai wa Yankin Naija Delta ...
Jam'iyyar PDP ta zargi gwamnatin Buhari da zuga karya wajen fadin ayyukan da ta tayi a yayin cika shekaru shida ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tsohon Shugaban kasar, Goodluck Ebele Jonathan a fadar Villa. Jonathan ya je fadar ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Garba Abari, shugaban hukumar NOA. Lai Mohammed, Ministan Labarai da Al'adu ne ya ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsan sojin kasa. Farouk Yahaya mai mukamin Manjo Janar ...
Wannan shi ne lokaci ma fi muhimmanci wanda ya dace ‘yan Nijeriya su sanya suyi nazari dangane da halin da ...
Iyalai, 'yan uwa da abokan arzikin sojojin da suka rasa rayukansu sun zubda hawaye sai dai buhari bai samu halarta ...
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan shawarin gwamnonin Najeriya na karin farashin man fetur. Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi ittifakin ...
Wani Lauya ya fadawa Muhammadu Buhari ya kawo karshen matsalar kashe-kashe inda yace dole a tsige shugaban kasa. Saheed Akinola ...