Manoman Zamfara Zasu Yi Zaman Sasanci da ‘Yan Bindiga
Manoman jihar Zamfara suna shirin ganawa da manyan shugabannin 'yan bindiga da suka addabesu a jihar Zamfara. Kungiyar manoman ta ...
Manoman jihar Zamfara suna shirin ganawa da manyan shugabannin 'yan bindiga da suka addabesu a jihar Zamfara. Kungiyar manoman ta ...
Yan sanda a Kaduna sun kai samame wani sansanin yan bindiga a garin Galadimawa a karamar hukumar Giwa. DSP MOhammed ...
Daya daga cikin kwamandojin yan bindigan da suka kai harin abuja- kaduna suka sace fasinjojin jirgin kasan na kokarin auren ...
Wani Bafalastine Dauke Da Bindiga Ya Raunata Yahudawa 9 A Birnin Quds. Rahotanni daga Isra’ila na cewa mutum akalla tara ...
Mutane sun shiga halin tsoron a wasu yankunan birnin tarayya saboda munanan labaran da aka samu. Akwai yiwuwar ‘yan ta’adda ...
Jarumin wasan Hausa Ali Nuhu ya magantu a kan sabon bidiyo da ya bayyana na yan ta'adda suna zane fasinjojin ...
Yan bindiga sun sake kai hari a Bayelsa, wannan karon sun kashe Honarabul Odeinyefa Ogbolosingha, shugaban matasa kuma jigon PDP. ...
Jihar Zamfara na daga cikin jihohin Arewa masu Yammacin Najeriya da suka sha fama da hare-haren 'yan bindiga. A makon ...
Wasu ‘yan bindiga sun kai wa ‘yan kungiyar ta’addar Ansaru hari a karamar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna. Yan kungiyar ...
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki gidan ɗan takarar gwamnan jihar Osun na jam'iyyar Labour Party (LP), Yusuf Lasun. Bayanai ...