Hambararriyar Gwamnatin Bazoum Ta Nemi Faransa Ta Kwace Mulki Daga Sojojin Nijar
TRT ta rawaito cewa, hambararriyar gwamnatin Nijar ta nemi Faransa ta dauki matakin soji domin kubutar da Mohamed Bazoum a ...
TRT ta rawaito cewa, hambararriyar gwamnatin Nijar ta nemi Faransa ta dauki matakin soji domin kubutar da Mohamed Bazoum a ...
Ƙasashen ƙetare ne ke rura wutar rikici a Afirka - Bazoum. Shugaban Jamhuriyar Nijar, Bazoum Mohamed ya yi zargin cewa ...
Yau Litinin ake bude taron shekara-shekara da ke hada shugabannin kamfanoni da masu masana’antu daga sassa daban - daban na ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya jaddada kiransa ga mayakan kungiyoyi masu ikirarin jihadi da ke da burin tuba a ...
Kungiyar tarayyar Turai ta tallafa wa Jamhuriyar Nijar da kudaden da yawansu ya kai euro miliyan 105, kwatankwacin CFA biliyan ...
Yau asabar 18 ga watan Disamba Jamhuriyar Nijar tayi bikin cika shekaru 63 da zama Jamhuriya, inda a bana shugaba Mohamed ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya bukaci gudanar da bincike dangane da harin da aka kaiwa tawagar sojojin Faransa wanda ...
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewar adadin mutane da dama ne suka mutu cikin su harda Magajin Garin Banibangou ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya bayyana cewar al’amuran tsaro sun sauya a Yankin Tillaberi inda dakarun gwamnati ke ci ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya kaddamar da wani sabon shirin inganta harkar bada ilimi a cikin kasar wanda ake ...