Babban Banki Ya Janye Cire 0.05 Cikin Dari Daga Hada Hadar Kudi
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya janye umarnin da ya bayar ga dukkan bankunan kasuwanci a ranar 6 ga Mayun shekarar ...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya janye umarnin da ya bayar ga dukkan bankunan kasuwanci a ranar 6 ga Mayun shekarar ...
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya ce sabuwar kasuwar Banki da aka yi wa kwaskwarima kuma aka mayar da ita ...
Bankin Duniya ya yi a hasashen bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a shekarar 2024 daga hasashen da ya yi na kashi ...
Bankin Duniya ya sanar da ba da tallafin dala miliyan 20 a Gaza Bankin Duniya ya sanar da ba da ...
Bankin raya kasashen Afirka (AFDB) ya ce zai yi wahala nahiyar ta murmure daga koma bayan tattalin arzikin da duniya ...
A kwanaki ne wata kungiya mai zaman kanta mai suna ‘Centre for the Promotion of Pribate Enterprise (CPPE)’ ta aika ...
Bankin Duniya ya ce ana sa ran bunkasar tattalin arzikin yankin kudu da hamadar sahara zai ragu a bana, sakamakon ...
Sabon gwamnan babban bankin Nijeriya, Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa tsarin samar da kudade ne ke haddasa hauhawar farashin kayayyaki ...
Dakataccen Gwamnan babban bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya isa babbar kotun tarayya da ke Legas domin gurfanar da shi ...
Rundunar ‘yansanda reshen jihar Ogun sun kama wasu ma’aikatan bankin bada lamuni (Micro Finance) har su hudu da laifin kashe ...