Babban Lauyan Najeriya ya raba gardama game da takarar Musulmi da Musulmi a APC
Babban lauya, Babatunde Ogala ya yi bayanin abin da dokar kasa da tsarin mulki suka ce a game da takara. ...
Babban lauya, Babatunde Ogala ya yi bayanin abin da dokar kasa da tsarin mulki suka ce a game da takara. ...
Duk da ikirarin Kwankwaso cewa ana samun cigaba, Victor Umeh ya ce tuni tattaunawar kawaccen LP da NNPP ta rushe. ...
Sanata Mohammed Adamu Bulkachuwa ya koka a kan yadda abubuwa suka faru da APC a jihar Bauchi. Sanata Bulkachuwa yake ...
Faruk Adamu Aliyu ya bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba su fito da ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa ...
Ministan shari’a kuma Atoni Janar na tarayya, Abubakar Malami, ya ce akwai mambobin PDP da yawa da ke shirin ficewa ...
Jam'iyyar APC ta zabi mutum 81 da zasu taya ta yakin neman zaben gwamnan jihar Osun a watan Yuli. Gwamnan ...
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika Sanata Halliru Dauda Jika ya ...
Hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana Abiodun Oyebanji, dan takarar jam’iyyar APC, a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar gwamnan ...
Simon Lalong ya tabbatar da cewa ya ji sunan sa a cikin wadanda ake tunanin dauka a jam’iyyar APC Gwamnan ...
Jagoran jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu nasarar ce da kuri’u dubu 1271 da masu zabe ...