Gwamna Umahi Na APC Ya Musanta Jita-Jitar Da Ake Yadawa
Gwamna Umahi na jam'iyyar APC ya ce maganar yana goyon bayan dan takarar PDP a zabe mai zuwa karya ne. ...
Gwamna Umahi na jam'iyyar APC ya ce maganar yana goyon bayan dan takarar PDP a zabe mai zuwa karya ne. ...
Jam’iyyar APC a Jihar Zamfara ta karbi wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP da jam’iyyar NNPP a jihar. A ranar Litinin ne ...
Kwamishinar masana'antu a jihar Abiya, Uwaoma Olawengwa, ta yi murabus daga kan muƙaminta kana ta sanar da ficewa daga PDP. ...
Masu biyayya ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar sun yi martani kan rade-radin cewa Gwamna Wike ...
Seyi Tinubu, ‘dan Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam’iyyar APC ya ziyarci Buhari. Seyi ya kwashi ...
Shugaban kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar yace tabbas ya amince jam'iyyar PDP ta tafka kuskure Gwamna Udom Emmanuel yace ...
Yayin da ake tunkarar zaben 2023, jam'iyyar APC ta gano hanyar tarawa Bola Ahmad Tinubu kudin yin kamfen. APC za ...
Takarar Peter Obi ta samu goyon bayan wani babban jigo na jam’iyyar hamayya ta PDP da ke kasar waje. Mike ...
Shugabar matan APC ta ƙasa, Betta Edu, ta sha alwashin haɗa wa Bola Tinubu kuri'u 40 na matasa da mata ...
Taohon Sakataren gwamnatin shugaba Buhari, Babachir Lawal, yace sun raba gari da Tinubu saboda tikitin Musulmi da Musulmi. Babachir yace ...