Hadizan Saima Ta Bayyana Abinda Yasa Ba Ta Wasa Da Abinci A Fim
Jarumar Fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Muhammad wadda akafi sani da Hadizan Saima ta bayyana dalilin da yasa bata wasa ...
Jarumar Fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Muhammad wadda akafi sani da Hadizan Saima ta bayyana dalilin da yasa bata wasa ...
Wasu Dalibai biyu na Jami’ar Jihar Nasarawa, Keffi (NSUK) sun rasa rayukansu a lokacin da suke ƙoƙarin karbar kayan abinci ...
Jirgin ruwa ɗauke da kusan tan 200 na abinci ya kama hanyar zuwa Gaza daga wata tashar ruwa ta Kudancin ...
Gwamnatin jihar Katsina da hadin guiwar kananan hukumominta 34 sun karya farashin kayan abinci albarkacin watan Ramadana mai kamawa. Aminya-trust ...
Shehin Malami kuma babban masani a bangaren tattalin arziki (Economy), Farfesa Ahmad Sanda, da ke aiki a jami’ar Usmanu Danfodio ...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta ce rumbun ajiyar abinci da aka wawashe a Abuja a ranar ...
Wahalar Rayuwa: Masa sun wawashe kayan abinci a tirela Abin ya faru a jiya a jihar Neja, inda wasu fusatattun ...
Shugaban sashen lafiya na majalisar dinkin duniya Tedros Adhanom Ghebreyesus ya bayyana cewa, sakamakon rashin wadataccen tsarin kula da lafiya ...
‘Yan kasuwa a Kano sun baiwa mazauna jihar tabbacin daidaita farashin kayan abinci da sauran kayan masarufi kafin watan azumin ...
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano yace zai roki shugaban kasa Bola Tinubu ya sa baki domin nemo mafita kan ...