Abba Kabir Ya Bayyana Damuwa Kan Yadda Ya Samu Wasu Hukumomi
Gwamnan jihar Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf, ya nuna damuwarsa kan yadda ma’aikatun tsaftar muhalli da ta karota ke gudanar ...
Gwamnan jihar Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf, ya nuna damuwarsa kan yadda ma’aikatun tsaftar muhalli da ta karota ke gudanar ...
Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf na jami’yyar NNPP a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Kano. Kotun koli ta ...
Lauyan nan na Kano, Abba Hikima Fagge, ya bukaci Gwamnatin Kano da ta duba Allah ta tsayar da aikin gadojin ...
Daruruwan kanawa ne suka yi dafifi a yammacin ranar Litinin, don tarbar Gwamna Abba Kabir Yusuf da kotun daukaka kara ...
Kotu ta saka ranar Litinin domin soma sauraren shari'ar Abba gida-gida da Gawuna A ranar 20 ga watan Satumba ne ...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jajirce kan aniyarsa ta ci gaba da aiwatar da manyan ayyuka masu kyau duk ...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu kuma su tabbatar ...
Jam’iyyar NNPP ta yi watsi da hukuncin kotun sauraren zaben gwamnan Kano, ta ce wannan abin dariya ne a ce ...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta kori Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP ta bayyana jam’iyyar APC da ...
Jam’iyyar adawa ta APC ta bukaci gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da ta kara wa’adin kwace wasu ...