Buhari ya shawo kan Gwamnonin APC a kan zaben Shettima da Tinubu
Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batun zaben 2023. Wadannan Gwamnoni sun nuna rashin ...
Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batun zaben 2023. Wadannan Gwamnoni sun nuna rashin ...
Ali Modu Sheriff ya nuna goyon bayansa ga tikitin Tinubu/Shettima gabannin babban zaben 2023 mai zuwa. Sheriff wanda ya ce ...
An san Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a 2023 da iya ...
Buba Galadima, tsohon makusancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce lokaci ya yi da Kwankwaso zai karɓi Najeriya a shekarar ...
Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam’iyyar APC na kasa, Kwamared Timi Frank, ya yi kira ga hukumar zabe INEC, ...
Faruk Adamu Aliyu ya bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba su fito da ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa ...
Wani mai suna Usman Adamu ya isa Kafanchan dake Kaduna, ya taso daga Bauchi zuwa Legas don nuna kaunarsa ga ...
Wata babbar kotu a Najeriya ta yi watsi da karar da wasu mutane suka shigar, inda suke kalubalantar tsohon mataimakin ...
Akwai rade-radin cewa Cif Olusegun Obasanjo da tsofaffin sojoji sun watsar da Atiku Abubakar Tsohon shugaban na Najeriya ya na ...
Matashi mai jini a jika, ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa zaben 2023 mai zuwa. Matashin da ga ...