Jigo a jam’iyyar APC mai suna Kwamared Sabo Muhammad ya bayyana cewa a bisa dogaro da yanayin siyasar Jihar Bauchi...
Kotu mai kula da lamurran Ma'aikata Ta Najeriya ta umurci Hukumar Tatattarawa da Rarraba Kudin Shigar Gwamnati (RMAFC) ta yi...
Jigon jam'iyyar APC, Sanata Magnus Abe ya ce ba zai taba goyon bayan Tony Cole ya zama Gwamnan jihar Ribas...
Wani dan Achaba ya taimaka wajen fallasa asirin wata mai garkuwa da mutane bayan ya yi kurkure kaɗe ta da...
Ali Modu Sheriff ya nuna goyon bayansa ga tikitin Tinubu/Shettima gabannin babban zaben 2023 mai zuwa. Sheriff wanda ya ce...
Wata mata mai suna Mercy, wacce muryarta ke yawo kan dandazon matan da ta gani a dakinta, tace ta sha...
Cikin muhamman batutuwan wanna sati a kwai cewa , 'Dan takarar kujerar shugabancin kasa a karkashin APC, Bola Tinubu ya...
Bukola Saraki ya jaddada cewa Gwamna Nyesom Wike yana da muhimmanci sosai a jam’iyyar PDP. Tsohon shugaban majalisar dattawan ya...
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar na ƙasa, Abubakar Malami, ya ce zaman lafiya zai dawo Najeriya kafin Buhari ya sauka....
Tsohon Wazirin Katsina, Farfesa Abubakar Sani Lugga, ya yi kira ga sarakuna domin Allah shugabannin addinai da ba za su...