Kungiyar ’yan jarida masu bibbiyar harkokin wasanni ta duniya wato AIPS, ta fitar da kayayyakin aikin jarida mafiya burgewa a...
Fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi, ta wallafa hotuna da bidiyon dalleliyar sabuwar motar ta ta N30 miliyan. Babu shakka mota...
Sheikh Bello Yabo, fitaccen malamin addinin Islama dake Sokoto, ya caccaki shugaba Buhari kan halin ko in kula da ya...
Rundunar yan sandan Jihar Adamawa ta kama wata Caroline Barka kan zarginta da kashe mijin ta. Dauda Barka Caroline ta...
Yan bindiga sun sake kai hari a Bayelsa, wannan karon sun kashe Honarabul Odeinyefa Ogbolosingha, shugaban matasa kuma jigon PDP....
Zainab Matar Ahmad Usman, dan banga da aka yi kashe a Lugbe Abuja kan zargin yi wa Annabi batanci ta...
National Democratic Institute % International Republican ta gabatar da bincikenta a kan zaben 2023. Cibiyar ta nuna zai yi wahala...
Wani matashi ya yi wa 'yan sanda magana a Twitter kan yadda ya turawa matar aure sakon yana son ta...
Hon. Muhammad Gudaji Kazaure ya jadadda cewar har gobe shi dan kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne. Dan majalisa mai...
Yan bindiga da suka sace wani mai sayar da burodi a unguwar Ifawara a Osun sun nemi a biya N500,000...