Erling Haaland ya jefa kwallaye uku yayin da Manchester City ta ci gaba da jan zarenta a Premier inda ta...
Tun lokacin da aka tuhumi tsohon dan kwallon Manchester United Mason Greenwood da laifin fyade, wasu da dama ke ganin...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta raba jadawalin gasar zakarun turai na kakar wasa ta shekara ta 2023 zuwa...
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad na shirin biyan fam miliyan 118 don sayen dan wasa Mohamed Salah, duk da cewa...
Tottenham Hotspur tana tuntubar Barcelona wajen ganin ta dauki Ansu Fati amma akwai yiwuwar Chelsea na iya kutsawa cinikin. Dukkansu...
Yayin da ake ci gaba da buga wasannin gasar Firimiyar Ingila ta bana. Akwai wasu wasanni da za su fi...
An soki shugaban hukumar kwallon kafar Sifaniya kan sumbatar 'yar wasa An soki shugaban hukumar kwallon kafar Sifaniya, Luis Rubiales...
Rahotanni Ingila sun tabbatar da cewa cinikin dan wasa Harry Maguire zuwa West Ham United ya samu cikas. Tun a...
Arsenal ta dauki aron David Raya golan Brentford Arsenal ta dauki aron David Raya mai tsaron ragar Brentford kan yarjejeniyar...
Golan Real Madrid, Thibaut Courtois, ya samu rauni a gwiwarsa ta hagu, kuma da alama ba zai samu damar buga...