Manchester City ta yi rashin nasara a karon farko a kakar wasanni ta bana bayan da Newcastle ta doke ta...
Victor Osimhen ya yi barazanar kai karar Napoli kan bidiyonsa da suka yada a kafar Tik Tok. Wakilin Osimhen ya...
Atletico ta taka wa Real burki bayan cin wasa biyar a jere a La Liga Atletico Madrid ta doke Real...
Tauraron dan kwallon Manchester United, Marcus Rashford, ya yi hatsarin mota yayin da yake tafiya gida bayan da kungiyarsa ta...
Wataƙila De Gea ya yi ritaya, Kloop ya yi watsi da tayin Jamus Mai yuwuwa mai tsaron raga David de...
A cikin wannan satin ne aka dawo ci gaba da buga wasannin gasar cin kofin zakarun Turai na Champions League...
Super Eagles Ta Nijeriya Ta Dawo Mataki Na 40 A Jadawalin Kasashen Da Suka Fi Iya Taka Leda A Duniya...
Dan wasan kwallon jafa na Juventus da Faransa, Paul Pogba, ya bayyana cewar ya kamu da cutar hawan jini bayan...
An dakatar da kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo, daga buga wasan neman cancantar shiga gasar Euro 2024 da za su...
Tawagar kwallon kafa ta kasar Brazil ta ajiye dan kwallon Manchester United, Antony daga tawagarta, wanda ake zargi da cin...