Dan wasan kwallon kafa mai suna Sodiq Adebisi dan asalin Jihar Ogun ya rasu ana tsaka da atisaye a filin...
Washington (IQNA) Wani dan wasan kwallon kwando dan kasar Amurka Kyrie ya sanya hijabi a wani taron manema labarai bayan...
Matashin dan wasan gaban Fc Barcelona Marc Guiu ya shigo wasan da Barca ta doke Bilbao a mintunan karshe na...
Tsohon dan wasan Chelsea Eden Hazard wanda ya bayyana ritayarsa daga harkar kwallon kafa ya bayyana cewar yana da burin...
Sir Jim Ratcliffe zai biya fam biliyan 1.3 domin sayen kashi 25 cikin 100 na Manchester United bayan da babban...
Najeriya da Saudiyya sun buga canjaras a wasan sada zumunta da suka buga a kasar Portugal. Wasan wanda ya ja...
Har yanzu Harry Kane yana fatan zai jagoranci tawagar Ingila a gasar Euro 2028. Dan wasan na Bayern Munich zai...
Wasu lauyoyin tsohon dan wasan Kamaru, Samuel Eto’o, wanda kuma shi ne shugaban hukumar kwallon kafar kasar, sun musanta cewar...
Yayinda aka dawo domin ci gaba da buga wasannin UEFA Champions League a zagaye na biyu. BBabbn wasan da masu...
Chelsea ta samu nasara a wasanta na biyu a gasar Firimiyar Ingila ta bana bayan lallasa Fulham da ci 2-0...