Kafafen sada zumunta na Facebook da Instagram da WhatsApp sun tsaya cik a wannan Litinin, lamarin da ya shafi miliyoyin...
Tsohon dan wasan Barcelona da ke wasa a Japan, Andres Iniesta ya bayyana fatan sake komawa Barcelona idan da hali....
Sabon dan wasan da PSG ta saya daga Barcelona Lionel Messi ya yi nasarar zura kwallonsa na farko yayin haduwarsu...
Tsohon kocin tawagar mata ta Super Falcons ta Najeriya, Isma’ila Mabo ya bayyana cewa, Hukumar Kwallon Kafar kasar NFF ba...
Mujallar Fobes ta rawaito cewa, Cristiano Ronaldo na Manchester United ya yi wa Lionel Messi na PSG fintikau, inda a...
Kocin Barcelona Ronald Koeman ya ci gaba da fuskantar matsin lamba bayan kungiyarsa ta yi canjaras babu ci tsakaninta da...
Dan wasan gaba na Chelsea Romelu Lukaku ya ce ‘yan wasa na da rawar takawa wajen dakile matsalar nuna wariya...
Manchester United ta fice daga gasar cin kofin Carabao bayan da West Ham ta yi tattaki har filin wasa na...
Dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema ya taka rawa wajen cin kwallaye 4 daga cikin 6 da kungiyar...
Kocin tawagar kwallon kafa ta kasar Belgium, Roberto Martinez, ya bayyana rahotannin da ke danganta shi da karbar aikin horas...