An tabbatar da tsohon dan wasan baya na Liverpool Rigobert Song a matsayin sabon kocin Kamaru bisa umarnin shugaban kasar...
FIFA ta bukaci hukumar kwallon kafar Rasha ta doka wasannin da suka rage mata na nema gurbi a gasar cin...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta yi nasarar dage kofin kalubale na Carabao a daren jiya lahadi bayan lallasa Chelsea...
Fifa Ta Dakatar Da Hukumomin Wasannain Kwallon Kafa Na Kasashen Kenya Da Zimbabwe. Matakin na hukumar kwallon kafa ta duniya,...
Kocin tawagar kwallon kafar Brazil Adenor Leaonardo Bacchi da aka fi sani da Tite ya sanar da shirin yin murabus...
Novak Djokovic zai rasa matsayin na lamba day ana duniya a wasan kwallon tennis bayan da ya sha kashi 6-4...
An dakatar da Jose Mourinho daga halartar wasanni biyu, bayan da a ranar Talata alkalin wasa ya bashi jan kati...
Har yanzu Arsenal da Barcelona na sha’awar dauko dan wasan gaba nan, Alvaro Morata a karshen wannan kaka, kamar yadda...
An kammala Gasar Olympics Ta Lokacin Hunturu A Birnin Beijing Na Kasar China. Kimanin yan wasa 3,000 ne suka fafata...
Ga dukkanin alamu kungiyar Paris Saint Germain (PSG) ba ta son rabuwa da gwaninta Kylian Mbappe a nan kusa, duk...