Tawagar kwallon kafa ta Nijeriya ta samu nasarar tsallakewa zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta...
IQNA - Karim Benzema dan kwallon Faransa ne ya shigar da kara kan ministan harkokin cikin gida na Faransa wanda...
Morocco ta yi samu nasara inda ta doke Tanzaniya da ci 3-0 a rukunin F a filin wasa na Laurent...
Kungiyar kwallon kafa ta AS Roma ta kori Jose Mourinho daga aiki, inda ta tabbatar da cewar tana bukatar yi...
Seko Fofana da Jean-Philippe Krasso ne suka zura kwallo a raga wanda ya taimakawa kasar Cote d’Ivoire mai masaukin baki...
Kocin Super Eagles, Jose Peseiro ya bayyana cewar ya matukar dora yardarsa akan dan wasan Napoli, Victor Osimhen don taimaka...
Birmingham City ta soke kwantiragin babban kocinta, Wayne Rooney bayan rashin tabuka abin azo a gani a gasar Championship. Rooney...
Kocin Manchester City, Pep Guardiola ya ce ba zai yiwu ‘yan wasansa su dora alhakin gaza lashe wasaninsu na baya...
A cewar Al-Arabi Al-Jadeed, Christophe Gaultier, tsohon kociyan kulob din na Nice, ya bayyana a gaban kotun birnin Nice domin...
Tsohon dan wasan bayan Italiya da Juventus, Giorgio Chiellini ya yi ritaya daga murza tamola. Dan wasan mai shekaru 39...