Neymar ne ya fara cin kwallo a wasan, ya kuma ci wa PSG kwallonta ta 5, wadanda duk Mbappe ne...
Hukumar gudanarwar kungiyar Arsenal ta soma nazarin kulla yarjejeniya da tsohon mai horas da Chelsea da Inter Milan Antonio Conte...
Sabon kocin Tottenham Antonio Conte ya fara jagorantar kungiyar da kafar dama, bayan da ya samu nasara kan Vitesse da...
Tottenham ta taso daga baya ta doke Newcastle a tsanake, inda ta koma matsayi na 4 a teburin gasar Firimiyar...
Rukunin B na kunshe da kasashen Ingila da Iran da Amurka da kuma kasashen ko dai Wales ko Scotland ko...
Hukumar kwallon kafa ta Masar ta shigar da kara a hukumance kan Senegal inda ta ce jami’ai da ‘yan wasanta...
Tsohon dan wasan Manchester United da Netherlands, Ruud van Nistelrooy, zai karbi aikin horas da kungiyar PSV Eindhoven da ke...
Hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya NFF ta fara nazari kan daukar sabon mai horaswar da zai jagoranci tawagar...
Gwamnatin Najeriya ta bada umarnin gaggauta rufe ofisoshin gwamnati da ke Abuja daga karfe 1 na ranar wannan Talata, domin...
Tauraron finafinan Hollywood da ke Amurka Will Smith ya lashe kyautar gwarzon jarumi na bana da yafi kowa nuna bajinta...