'Yan wasan jamhuriyar musulunci sun lallasa 'yan wasan kasar wales, yayin da aka tashi Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ci...
Wani dan Najeriya, Debo Popoola, ya yi hasashensa daidai yayin da ya wallafa a twitter cewa Saudiya zata doke Argentina...
‘Dan wasa Cristiano Ronaldo ya soki Manchester United a wata hira da Piers Morgan ya yi kwanan nan. Tauraron ya...
Dan wasan kasar Senegal, Sadio Mane na kan ganiyar rasa damar shiga wasan cin kofin duniya da za a yi...
Tawagar Da Ke Kewayawa Da Kofin Duniya Ta Isa Kasar Senigal Watanni Biyu Kafin Fara Gasar. A ci gaba da...
Premier League; Casemiro Ya Kammala Komawa Man. United Baki Daya. A ranar Litinin Manchester United ta gabatar da Casemiro a...
A wasan damben da aka yi a Birnin Jeddah da ke kasar Saudi Arabia, Oleksandr Usyk ya kuma doke Anthony...
Mohamed Salah ya ware makudan kudi domin sake gina wata majami’ar kiristoci da gobara ta kone ta kurmus a kasar...
Vieira; Akwai Bukatar Kara Zage Dantse Domin Yaki da Wariyar Launin Fata. Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Crystal Palace Patrick...
Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Crystal Palace Patrick Vieira, ya bayyana cewa akwai bukatar a kara tashi tsaye wurin kawar...