Lakabin Pele da ake fada wa marigayi gwarzon dan kwallon duniya, bisa ka’ida ya shiga cikin kamus, inda yake nufin...
Dan wasan dara na Chess daga kasar Sin Ding Liren, ya doke takwaransa na Rasha Ian Nepomniachtchi, da maki 2.5...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, UEFA, Aleksander Ceferin ya ce yana na fatan za’a iya bullo da tsarin...
Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munchen, Thomas Tuchel, ya bayyana cewa har yanzu wasa bai kare ba a haduwar...
Zainab Alameha ita ce mace Musulma ta farko da ta fara wasan Rugby a Ingila. Mahaifiyar 'ya'ya uku ta bar...
Gasar Firimiya ta Ingila tana daya daga cikin manyan gasanni masu daraja a duniya kuma kawo yanzu masu koyarwa 12...
Tun a shekarar data gabata aka fara danganta dan wasa Leonel Messi da sake komawa tsohuwar kungiyar sa ta Barcelona...
Dan wasan gaba na ungiyar wallon kafa ta Barcelona dake kasar Spain, Robert Lewandowski shi ne kan gaba a yawan...
Frank Lampard ya zama kocin Chelsea na rikon kwarya zuwa karshen kakar wasanni ta bana, bayan shekara biyu da korarsa....
Shugaban gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin...