Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, a ranar Laraba, ya ce gwanda yan Najeriya su daina yaudarar kansu cewa...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane biyu daga gidajensu da ke Byazhin, wani yanki da ke kusa da...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace duk yan kasuwar da suka rufe kasuwancin a jihar zasu gane kurensu...
Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) ta dage gudanar da jarabawar neman gurbin shiga makrantun sakandare na 2021. An dage...
Allah ya yi wa tsohon babban alkalin jihar Jigawa Aminu Sabo Ringim rasuwa. Sabo Rinim ya rasu ne sakamakon hatsarin...