A safiyar yau litinin ne wanda yayi dai dai da 4 ga watan june jagoran juyin juya halin halin musulunci...
Yau Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ta cika shekaru 98 a duniya, inda rundunar sojin Birtaniya ta gudanar da bikin...
Dubban mutane ne suka yi dandazo yau alhamis a tsakiyar birnin London don gudanar da shagulgulan taya Sarauniya Elizabeth murnar...
Kunzumin Yahudawa bakin haure 'yan share wuri zauna ne suka yi tattaki a Birnin Kudus dauke da tutar Israila matakin...
Hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta kama tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari dangane da binciken...
Kwanaki 5 bayan da wani matashi dan bindiga mai shekaru 18 ya bude wuta kan mai uwa da wabi a...
Babbar jami’ar kula da kare hakokkin bil Adam karkashin inuwar Majalisar Dinkin Duniya Michelle Bachelet yayin wani taron manema labarai...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta dage gudanar da zaben fidda gwanin da zai tsaya mata takarar zaben shugaban kasa...
Gwamnan Jihar Borno dake Najeriya Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana dalilan da zasu hana shi karbar tayin zama mataimakin...
Nnamdi Kanu; Kotu ta hana Nnamdi Kanu belin. Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, ta ki amincewa...