Alkalin Alkalan Najeriya, Justice Tanko Muhammad, ya yi murabus daga kujerarsa biyo bayan rikicin da ya barke tsakaninsa da sauran...
Wata gamayyar kungiya ta bukaci jam'iyyar APC mai mulki da ta dauki tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara a matsayin...
Da safiyar ranar Lahadi ne dakarun Russia suka harba makami mak linzami zuwa birnin Kyiv na Ukraine, a wani mataki...
Bashir Sheriff Machina ya sake maida martani bayan hirar da aka yi da Sanata Abdullahi Adamu. An ji shugaban na...
A babban birnin tarayya Abuja, jami'an hukumar ICPC sun yi babban kamun da ake zargin kayan rashawa ne An ruwaito...
Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar kama wani hatsabibin dillalin bindigu da sunansa ke cikin wadanda ake nema ruwa a...
Mutanen nan da aka dauke a hanyar zuwa daurin aure a Zamfara sun samu ‘yanci a makon nan Sakataren kungiyar...
Yau dan takarar jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso zai yi zama da Nyesom Wike Da alama Sanata Rabiu...
Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana irin namijin aikin da jami'an soji suka yi a cikin kwanakin nan Daga ayyukan, rundunar...
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi a wajen kaddamar da kungiyar NRC ya bayyana cewa fulani fa ba yan...