Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri, babban birnin Jihar Borno jim kadan bayan harbe roka da Boko Haram ta...
Rochas Okorocha ya halarci jana’izar surukar tsohon hadiminsa, Jemaimah Nwosu a Eziama Obierie Sanatan yace Gwamnoni shida sun kira shi...
'Yan bindiga a Najeriya sun tare tawagar matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari inda suka kwashe mutane da...
Kakakin majalisar dattawa, Femi Gbajabiamila, ya karanto wa zauren majalisar wasikar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike musu kan...
Kungiyar ASUU tace an maida mambobin ta manoma da direbobin motocin haya saboda wahala. A ranar Talatar nan malamai masu...
Tsohon Ministan harkokin gida, Mohammed Magoro yace za a iya shawo kan matsalar rashin tsaro Janar Mohammed Magoro (mai ritaya)...
Miyagun mayakan ta'addanci na Boko Haram sun kai mummunan farmaki kauyen Kilangal da ke karamar hukumar Askira Uba a jihar...
Sakamakon luguden wutar da su ka sha, mayakan ISWAP sun birne ‘yan uwansu guda 77 a wuraren Marte, kamar yadda...
Sanun a hankali hukumar kwallon kafar Afrika wato Caf tareda sabon shugaban hukumar kwallon kafar Kamaru Samuel Eto na kokarin ganin...
Kasuwar hannayen jari ta kasar Chile da kudin kasar peso sun yi galaba aka dalar Amurka, bayan da Gabriel Boric...