An ɗauke ɗalibin Jami’ar Bayero Da Ke A Jihar Kano An ɗauke ɗalibin Jami’ar Bayero Kano, BUK, Shafi Auwal Muhammad,...
Wasu ‘yan bindiga sun sace mahaifiyar Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Jihar Kano Isiyaku Ali Danja da tsakar daren Laraba....
Tawagar kwallon kafar Senegal na shirin doka wasanta na yau karkashin gasar cin kofin Afrika da ke gudana a Kamaru...
Rundunar sojin Najeriya ta ce babu sojanta ko ɗaya da aka kashe yayin fafatawar da wasu masu haƙar gwal suka...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya umarci makarantu da su koma aikin kwanaki 4 kawai a sati kamar...
Zakaran kwallon Tennis na Duniya Novak Djokovic ya yi nasara gaban kotu game da karar da ya shigar kan hana...
Hukumar KAROTA ta jihar ta ce, babu wani matuƙin baburin dadidaita sahu da zai ci gaba da yin sufuri akan...
Rahotanni daga jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa daliban makarantar Kwalejin gwamnati ta Yauri 30 da...
Yawan mutanen da suka kamu da cutar Korona a fadin duniya ya zarta miliyan 300, kamar yadda alkaluman hukumomin lafiya...
Gwamnatin Habasha ta sanar da yin afuwa ga wasu manyan fursunonin siyasa ciki har da manyan 'yan tawayen TPLF na yankin...