Farashin gangan danyan man fetur ya kara tashi a kwasuwannin duniya, inda ya kai kusan dala 140 a kan kowacce...
Akalla mutane 26 ne suka jikkata a lokacin da rikici ya barke tsakanin magoya baya a wani filin wasa na...
Akalla Mutane kusan 2,000 suka shiga zanga zangar da akayi a kasar Chadi domin nuna goyan bayan sojin kasar da kuma...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da kazamin harin ta’addancin da ya hallaka sojin kasar Mali kusan 30 a Mondoro...
Jami’an tsaron Rasha sun tsare mutane kusan 100 a biranen kasar 35, bayan da suka tarwatsa masu zanga-zangar adawa da...
Jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Umma Shehu ta magantu a kan masu zaginta Umma ta bayyana cewa ita...
Gwamnatin Equatorial Guinea ta biya diyya ga iyalai 84 na mutane fiye da 100 da suka mutu sakamakon fashewar bama-bamai...
Babbar jami'ar Majalisar Dinkin Duniya (MDD) a Libya mai fama da rikici ta yi tayin shiga tsakani don sansanta rikicin...
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo, ya ce yawancin ‘yan siyasar da ke neman kujerar shugabancin kasar a zaben shekara ta 2023,...
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi barazanar katse ci gaba da kasancewar Ukraine a matsayin yantatar kasa, a yayin da...