Adadin wadanda suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afka wa gabar tekun gabashin Afirka ta Kudu ya kai sama...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da abokiyar takararsa Marine Le Pen sun yi musayar zafafan kalamai a yau Litinin, a dadai...
Gwamnatin mulkin sojin da ta karbe mulki a kasar Guinea da ke yammacin Afirka ta kaddamar da wani "daftari" da...
Kafar talabijin din Rasha ta watsa faifan bidiyo na wasu ‘yan Britaniya da aka kama suna taya Ukraine yaki, inda...
Bankin Duniya na shirin kafa asusun gaggawa na Dala biliyann 170 domin taimaka wa kasashe matalauta da ke fama da...
Wasu fitattun mawaka da masu shirye fina-finai na Faransa kimanin 500 sun sanar da goyan bayan su ga shugaban kasar...
Gwamnatin Burkina Faso zata dauki karin sojoji dubu uku domin kara karfin sojojin kasar dake fama da hare-haren mayaka masu...
Amurka ta amince ta sayar wa Najeriya da jiragen soji masu saukar angula kirar Viper guda 12 a kan kudi...
Da alamun kallo zai koma kan majalisar dokokin kasar Nijar yayin da gwamnatin Jamhuriyar ta Nijar ta ce nan ba...
Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta ce ta fara gudanar da bincike kan rahotannin kashe fararen...