Daruruwan matasa ne suka gudanar da gangami a Gashua dake Jihar Yoben Najeriya domin nuna goyan bayan su ga bukarar...
Tsohon Gwamnan Jihar Anambra Peter Obi ya bayyana janyewar sa daga takarar shugabancin Najeriya a karkashin Jam’iyyar PDP da kuma ficewa...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabuwar dokar karin kudaden haraji ga masu kiran waya a kasar baki...
Wasu ‘yan bindiga sun bude wuta kan mai uwa da wabi a taron kade-kade da raye-raye a birnin Miami na...
Wani matashin dan bindiga mai shekaru 18 ya bude wuta kan mai uwa da wabi a wata makarantar Firamare da...
Shugaban Kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) a Duniya Francesco Rocca ya cacaki kasashen Turai saboda abinda ya kira yadda...
Sama da mutane 70 ne suka bace a tekun Mediterrenean bayan da wani kwale-kwale da ke dauke da bakin haure...
Mayakan ISWAP a Najeriya sun kashe akalla mutane 30 a kauyen dikwa a matsayin ramakon kashe kwamandan su da sojoji...
Kasar China ta bayyana cewar Amurka na wasa da wutar da bata sani ba, bayan da shugaban Amurka Joe Biden...
Manchester City ta lashe kofin gasar Premier na bana kuma na takwas a jumlace, bayan doke Aston Villa 3-2 a...