Ministan harkokin wajen Najeriya Yusuf Tuggar ya jaddada aniyar kasar na shiga kungiyar BRICS, wata kungiyar tattalin arziki mai tasiri...
Matsalar rashin tsaro da ta yadu a fadin Najeriya abin damuwa ne. Babban hauhawar laifukan tashe-tashen hankula, da ke tattare...
Tinubu, a wani jawabi da ya gabatar domin bikin cikar kasar shekaru 64 da samun ‘yancin kai, ya ce kasar...
A yayin da Najeriya ke fafutuka wajen ba da rancen makudan kudade da aka samu domin ginawa da fadada harkar...
Adebayo Adelabu, Ministan Wutar Lantarki ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Tinubu a cikin shekara daya ta samu nasarar samar da...
Gwamnatin tarayya ta bayar da gudunmawar motocin bas sama da 64 na Compressed Natural Gas (CNG) ga wakilan kungiyar kwadago...
Gwamnatin jihar Enugu ta ce tana gina katafaren gidan mai da ake kira Compressed Natural Gas (CNG) a unguwar Ugwu...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa kashi 84% na ma’aikata a Najeriya suna sana’o’in dogaro da kai ne...
CBN ya ce matsin lamba kan neman kudin waje zai ragu idan aka cire man fetur daga matatar Dangote. ...
Masar ta fito fili ta hada kanta da Somaliya sannan kuma a boye da Eritriya tana adawa da Habasha. GERD...