Kungiyar NGF ta nuna cewa biyan tallafin man fetur da ake yi yana rage abin da ta ke samu daga...
Fitaccen biloniyan duniya, Elon Musk, ya fasa siyan kamfanin sada zumuntar zamani na Twitter wanda aka fara ciniki da shi...
Jaruman yan sanda a Jihar Nasarawa sunyi nasarar kama daya cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kuje a...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Mr Peter Obi ya ce ba zai binciki gwamnatin Buhari da saura da...
Kanawa da dama sun kauracewa raguna da shanu sun rungumi rakuma don yin layya a babban sallah ta 2022. Wani...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Jama’atu Nasril Islam (JNI), Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya bukaci gudanar da addu’o’i...
Zakakuran sojoji rundunar Operation Hadin Kai da Operation Desert Sanity, sun ragargaza manyan kwamandojin Boko Haram/ISWAP Lamarin ya faru ne...
A wani salo mai kama da dirama wani mutumi ya ja hankalin mutane yayin da ya ayyana cewa tuni ya...
Hukumomin Saudiyya sun dakatar da wasu jami'ai bisa zarginsu da kawo tsaiko a ayyukan Hajj na bana Hukumomin sun kuma...
Tsagerun yan bindiga sun farmaki gidan Reverend Daniel Umaru na Cocin EYN da ke Njairi a karamar hukumar Mubi ta...