Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa zai baiwa al’ummar jihar Ondo makamai domin kare kansu idan ‘yan ta’adda...
Wasu ‘yan bindiga sun kai wa ‘yan kungiyar ta’addar Ansaru hari a karamar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna. Yan kungiyar...
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya zabi Musulmi, Kashim Shettima ya zama Abokin takarsa a APC domin takarar 2023. Hukumar DSS...
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, Sanata Kashim Shatima ya bukaci yan Najeriya su dena...
Wasu masu garkuwa da mutane domin binyan Kudin fansa, sun sako ‘yar fasto Daniel Umaru, mai shekaru 13 biyo bayan...
Shugaban Miyetti-Allah Cattle Breaders na kasa, Alhaji Hussaini Yusuf Bosso (Jarman Chibi) ya nemi shugabannin kungiyoyin Fulani da sarakuna da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babban abin da zai bar wa ‘yayansa shi ne ilimi, domin ba zai...
Jigo a jam’iyyar APC mai suna Kwamared Sabo Muhammad ya bayyana cewa a bisa dogaro da yanayin siyasar Jihar Bauchi...
Kotu mai kula da lamurran Ma'aikata Ta Najeriya ta umurci Hukumar Tatattarawa da Rarraba Kudin Shigar Gwamnati (RMAFC) ta yi...
Godswill Akpabio yana shari’a da Udom Ekpoudom a game da takarar Sanata a jihar Akwa Ibom. Tsohon Ministan harkokin Neja-Delta...