Gwamnatin tarayya ta sanar da majalisar dattawa cewa ta shirya kammala ayyukan layikan dogo amma zata karbo basuka daga kasashen...
Ministan yada labarai da al’adu na Najeriya, Alhaji Lai Mohammed, ya koka kan yadda aka ware N345 miliyan matsayin kasafin...
Babban bankin Najeriya (CBN) da bankin NIRSAL sun fara karbar kudin da suka ba mutane da sunan bashin tallafin Korona....
Bincike ya nuna Bankin CBN zai lalata takardun kudi na kimanin N6, 000, 000, 000, 000 a cikin shekaru kusan...
Babban bankin Najeriya ya sanar da cewa ya bi dukkan matakan da suka dace kafin fara yunkurin sauya wasu takardun...
A karon farko a tarihin kafuwar Najeriya, an samu jihar da ta fara cin arzikin man fetur daga Arewa.(RMAFC )...
Abdulsamad Rabi'u Ya Sha Gaban Mike Adenuga A Matsayin Mutum Na Biyu Mafi Dukiya. A Najeriya Bayan Samun N87bn Cikin...
Jarumar wasan kwaikwayon ta bayyana cewa duk zinace-zinacen da tayi rayuwarta bai amfaneta da komai ba. Jarumar ta bayyana cewa...
Yan Najeriya da ke ajiyar kuɗaɗen su a wasu bankunan kasuwanci guda 20 da suka durƙushe suna da daman zuwa...
Shugaban na Rasha Vladmir Putin ya ce sannu a hankali Rasha tana nisantar kuɗaɗen kasashe marasa amana. Tashar RT ta...