Fitaccen ɗan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi ya kulla yarjejeniya da PSG ta kasar Faransa Ɗan wasan zai...
A ranar Talatar da ta gabata ce Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran ya tabbatar da zababben shugaban kasar...
Hukumar kula da ayyukan 'yan sanda ta bayyana irin hukuncin da za ta iya dauka kan Abba Kyari A cewarta,...
Wannan na zuwa ne a zaman da kungiyar ta gudanar yau a birnin Tehran tare da halartar wasu daga cikin...
Tashar Almanar ta bayar da rahoton cewa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta mayar da kakkusar martanin dangane da hare-haren...
Wasu daga cikin kasashen Larabawan Afirka da suka hada da Aljeriya na kokarin ganin an kwace kujerar da aka bai...
Mataimakin kwamishinan 'yan sanda (DCP) da aka dakatar, Abba Kyari, ya bayyana gaban kwamitin bincike na musamman (SIP) kan zargin...
Mai shari’a Ladiean Akintola na babbar kotun Oyo ya hana hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da babban lauyan gwamnatin...
Babban Lauya, kuma dan rajin kare hakkin dan adam Femi Falana, ya nemi a mika Kyari ga FBI Ya ce,...
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya tabbatar da Hujjatul Islam Sayyid Ibrahim Ra’isi a matsayin shugaban...