Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da takwaransa Firaministan India Narendra Modi sun cimma jituwa kan kudirin aiki tare a yankin...
Kasashen Amurka da Belgium sun bayyana cewar ba a yi wa tauraron fim din ‘Hotel Rwanda’, Paul Rusesabagina adalci a...
Rahotani daga kasar Syria na cewa, an fara gudanar da tarukan arba'in na Imam Hussain (AS) a hubbaren Sayyida Zainab...
Shafin yada labarai na Amuqawim ya bayar da rahoton cewa, a cikin wani bayaninsa ya gabatar a jiya, babban malamin...
Wasu Matasa sun kai hari ofishin ‘Yan Sandan dake Tangaza a Jihar Sokoto inda suka kashe mutane 13 da ake...
A wannan Lahadi 19 ga watan Satumbar 2021 akayi jana'izar Abdelaziz Bouteflika, tsohon shugaban kasar Algeria da ya fi dadewa...
Jam'iyyar shugaba Vladimir Putin ta kama hanyar ci gaba da samun rinjaye a majalisar dokokin kasar Rasha yayin ake kammala...
Iran ta ce a shirye ta ke ta ci gaba da saidawa gwamnatin Lebanon Mai don taimakata rage karancinsa da...
Wannan wani bawan Allah ne wanda ke hidima ga masu ziyarar arba'in ta Imam Hussaini (S.a), kuma cikin nishadi da...
Wata baturiya 'yar asalin kasar amurka wacce fasinja ce, ta yada zango a birnin Tehran na Iran a hanyar ta...