Duk da cewa addinin muslunci yana daga cikin addinai masu mabiya 'yan tsiraru a kasar Japan, amma kuma a lokaci...
Kamfanin dillancin labaran WAS na kasar Saudiyya ya bayar da rahoton cewa, a yau sarkin Saudiyya Salman Bin Abdulaziz ya...
Shafin yada labarai na sadal balad ya bayar da rahoton cewa, wata yarinya mai suna Neda Ahmad daga lardin Qana...
Shafin yada labarai na Alwifaq news ya bayar da rahoton cewa, Atallah Hanna jagoran kiristocin birnin Quds ya bayyana cewa,...
Katafaren yankin raya masana’antun fasahohin zamani na Zhongguancun, da ake wa lakabi da “Silicon Valley” na kasar Sin, ya samu...
Duk da cewa annobar cutar numfashi ta COVID-19 tana ci gaba da yaduwa a fadin duniya, wasu likitocin da kasar...
Algeria ta janye jakadanta dake kasar Faransa, Mohammed Antar Daoud sakamakon rashin jituwa dake kara tsananta a tsakanin kasashen biyu....
A wani mataki dake tabbatar da kara rincabewar dangartakar diflomasaoyya, Gwamnatin Aljeriya ta haramta jiragen sojan Faransa ketare sararin samaniyarta,...
Mahaifin kakakin Majalisar jihar Zamfara Nasiru Muazu Magarya, ya rasu a hannun ‘yan bindiga dake garkuwa da shi sakamakon bugun...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce wani sojan wanzar da zaman lafiyar ta dan kasar Masar ya mutu sannan abokan aikinsa...