Ayyukan Yakubu Kasim Yakubu sun tsaya cak, wani ma'aikaci injiniya a kamfanin sadarwar intanet da ke Nijeriya. Lamarin ya faru...
Mataimakin shugaban kasa, Kasheem Shettima, a ranar Talata, yayin da yake tsokaci kan tabarbarewar darajar Naira, ya bayyana cewa “mafi...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS), ta ce tashin farashin kayan masarufi a Nijeriya ya kai kashi 31.70 cikin ɗari a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya roki gwamnonin jihohin kasar nan 36 da su fara bai wa ma’aikata kyautar albashi kafin...
Gwamnatin jihar Katsina da hadin guiwar kananan hukumominta 34 sun karya farashin kayan abinci albarkacin watan Ramadana mai kamawa. Aminya-trust...
Shehin Malami kuma babban masani a bangaren tattalin arziki (Economy), Farfesa Ahmad Sanda, da ke aiki a jami’ar Usmanu Danfodio...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa (EFCC), ta tirela guda 21 makare da kayan...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta ce rumbun ajiyar abinci da aka wawashe a Abuja a ranar...
Sulaimon Yusuf, Shugaban kungiyar da ke bayar da kariya kan rushewar gidaje na kasa wato (BCPG) ya nuna damuwarsa kan...
Wahalar Rayuwa: Masa sun wawashe kayan abinci a tirela Abin ya faru a jiya a jihar Neja, inda wasu fusatattun...