Mahukunta a Rasha sun bayar da umurnin rufe dukkanin ma’aikatu da kuma wuraren kasuwanci daga ranar 28 ga wannan wata...
Gwamnan jihar Tillaberi a jamhuriyyar Nijar Tidjani Ibrahim Katiella ya tabbatar da wani harin kan tawagar motocin shugaban yankin Bankilare...
Alkaluma sun nuna yadda ambaliyar ruwa ta hallaka mutane kusan 200 a India da Nepal dai dai lokacin da masana...
Wata wallafa wacce tsohon wakilin ingila a ''NATO'' sir adam thomson ya bayyana yadda abubuwa ke gudana yanzu haka a...
Kamar yadda kafar yada labarai ta ''raidforums'' ta sanar ya tabbatar da cewa an samu wasu sun iya kutse cikin...
Dubban masu adawa da gwamnatin mulkin Soji a Sudan sun ci gaba da zanga-zangar kin jinin Firaminista Abdallah Hamdok sassan...
Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya tsawaita aikin Majalisar a kasar Haiti da watanni tara bayan tattaunawar sa’o’i 11,...
A wannan Asabar Faransa ta karrama Samuel Paty, malamin makarantar da aka fille wa kai shekara daya da ta gabata,...
Shugaba Emmanuel Macron ya taka leda a wani wasa da aka shirya don tara kudin bayar da agaji cikin daren...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta PSG Mauricio Pochettino ya yi ikirarin cewa ko shakka babu dan wasan gaba...