An gudanar da bukukuwan nada Yusuf Buhari, ’dan shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin Talban Daura kuma Hakimin Kwasarawa dake...
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewar zai taimakawa kasashen Afirka da maganin rigakafin cutar korona miliyan 15...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya bukaci gudanar da bincike dangane da harin da aka kaiwa tawagar sojojin Faransa wanda...
Rahotanni daga jihar Legas a tarayyar Najeriya sun ce jami’an hukumar Kwastam da ke tashar jiragen ruwa ta Tin can,...
Tsohuwar ministar shari’ar Faransa, kuma jigo a bangaren masu sassaucin ra’ayi, Christiane Taubira, ta ce tana nazari a kan tsayawa...
Wata Kotu a Abuja dake Najeriya ta tabbatar da shugabancin Alhaji Ahmadu Danzago a matsayin shugaban Jam’iyyar APC dake Jihar...
Rahotanni daga jihar Kano a arewacin sun bayyana yadda Najeriya na cewa lamura sun lafa bayan barkewar yamutsi a unguwar...
Kungiyoyi a kano sun ce abin takaici ne yadda gwamnatin ta Kano ke amfani da majalisar dokokin jihar wajen samun...
Hukumar gudanarwar Firimiya ta ce har zuwa yanzu ba ta tsayar da magana kan bukatar kungiyoyin kwallo suka shigar mata...
Amurka ta gargadi Mali game da amfani sojin hayar kamfanin Wagner na Rasha wajen yakar ayyukan ta’addanci da hare-haren kungiyoyi...