Ana rade-radin cewa tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari da Sanata Kabiru Marafa na iya sauya sheka daga jam'iyya APC...
Legas - Jagoran All Progressives Congress APC, Bola Tinubu, na cikin koshin lafiya kuma ba rashin lafiya yake ba, mai...
Majalisar Dinkin Duniya tace, kusan kashi 40 cikin 100 na wasu al'ummar yankin Tigray da ke fama da yaki a...
Gamayyar jami’an tsaron wata runduna ta musamman a Jihar Neja ta hallaka ’yan bindiga da dama da suka addabi Kananan Hukumomin...
Kyaftin din tawagar kwallon kafar Masar Mohammed Salah ya sake jaddada kudirinsa na lashe gasar Afrika ta AFCON da ke...
Kwararru kan tattalin arziki na kasa da kasa, sun yi gargadin cewa yawan kudaden da kasashe masu tasowa ke kashewa...
Akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 59 suka samu raunuka, sakamakon fashewar bama-bamai a Apiate, kusa da...
Shugaban kungiyar tsaro ta NATO, Jens Stoltenberg ya gayyaci Rasha da kawayenta na yankin arewacin Atlantika zuwa wata sabuwar tattaunawa...
Fiye da attajiran Duniya 100 ne suka mika bukatar ganin gwamnatoci na karbar haraji a hannunsu fiye da kowa dai...
Amurka ta ce za ta sake zuba zunzurutun kudi har Dala biliyan 200 a fannin tallafa wa tsaron kasar Ukraine,...