Shehin Malami kuma babban masani a bangaren tattalin arziki (Economy), Farfesa Ahmad Sanda, da ke aiki a jami’ar Usmanu Danfodio...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa (EFCC), ta tirela guda 21 makare da kayan...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta ce rumbun ajiyar abinci da aka wawashe a Abuja a ranar...
Sulaimon Yusuf, Shugaban kungiyar da ke bayar da kariya kan rushewar gidaje na kasa wato (BCPG) ya nuna damuwarsa kan...
Wahalar Rayuwa: Masa sun wawashe kayan abinci a tirela Abin ya faru a jiya a jihar Neja, inda wasu fusatattun...
Kamar yadda gidan jaridar Leadership ta rawaito, ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da fitar da Gas...
Har ila yau, alƙawuran Bin Salman ba su cika ba. Har ila yau Bincike ya nuna a watan da yagabata...
A kasuwar gwamnati darajar naira ta dan samu cigaba idan aka kwatanta da baya inda ta kai N1,551.24 duk dala...
Kudin Nijeriya a kasuwar musayar kudi ta bayan-fage ta karye, inda Naira 2000 take daidi da Fam 1 na Burtaniya....
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da kafa wani kwamiti mai mambobi 27 da zai tabbatar da dokar...