An rantsar da Laftanar-Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a matsayin sabon shugaban Burkina Faso, bayan wasu ‘yan makwanni da ya jagoranci...
Majiyoyi sun bayyana yadda Sifeta Janar Alkali Baba suka gana da Marwa a wata ziyarar ba-zata da Marwan ya kai...
Jami'ai masu gabatar da kara a Belgium sun sanar da nasarar kame gomman mutane a wani samame da ‘yan sandan...
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya shaidawa dan takarar shugabancin Faransa na jam’iyyar masu tsattsauran ra’ayi Eric Zemmour ya tsaya...
Mutanen kashmir sun fito kwan su da kwarkwatar su kan titi domin nuna tsananin rashin amincewar su da kona hoton...
Shekaru 60 bayan kawo karshen yakin neman ’yancin kan Algeria da aka gwabza, majalisar dokokin Faransa ta amince da wani...
Jagoran al'ummar yemen kuma babban shugaban kungiyar ansarullah mai iko da kasar yemen sheikh abdulmalik alhutsi ya bayyana cewa hadin...
Masana harkar kwallon kafa a Turai na ci gaba da bayyana goyan bayan su na ganin ‘dan wasan gaba na...
Karim Benzema yana da yakinin cewa zai samu kuzarin da zai fafata a wasan kungiyarsa, Real Madrid da Paris Saint-Germain...
Tsohon dan wasan gab ana Kano Pillars Gambo Mohammed ya yi wa ‘Sai Masu Gidan’ kome, amma a wannan karo...