Hadimin mataimakin gwamnan Zamfara ya kalubalanci Matawalle kan ya yi bayanin yadda aka yi da Biliyan N31bn na wata 31...
Hukumar kare hakkin dan adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta zargi kasashen China, Russia da Serbia da ci gaba da...
‘Yan bindiga da ake zargin ‘yn awaren Biafra ne sun kashe ‘yan sanda 4 a mabanbantan hare-hare da suka kai a...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da shirin musayar mukaman shugabancin ta yadda wadanda ke arewa zasu koma kudu, yayin...
Wata Babbar kotu a Najeriya ta baiwa Hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta NDLEA umurnin ci gaba da tsare Mukaddashin kwamishinan...
Manyan kasashen yammacin duniya na gaggawar mayar da martani ga matakin da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya dauka na...
Masu aikin ceto a Brazil na cigaba da neman masu sauran rai cikin laka da baraguzan gine-gine, biyo bayan mummunar...
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta tsayar da ranar 26 ga watan Maris na wannan shekara domin gudanar da taronta na kasa...
“Yan bindiga sun kashen al’umma, sun sace dabbobi, a garin kurmiyal batsari.“A cikin daren ranar Lahadi 20-02-2022, da misalin karfe...
Wata babbar kotu a Najeriya ta yi watsi da karar da wasu mutane suka shigar, inda suke kalubalantar tsohon mataimakin...