Kasar Hungary ba za ta bai wa kasashen duniya damar kai wa Ukraine makaman da za ta yaki Rasha da su...
Babbar kotu ta tarayya dake Abuja ta umarci NDLEA da ta bai wa DCP Abba Kyari damar kula da lafiyar...
FIFA ta bukaci hukumar kwallon kafar Rasha ta doka wasannin da suka rage mata na nema gurbi a gasar cin...
Gwamnatin Najeriya ta yi tir da rahotanni akan yadda ake nunawa 'yan Afirka wariyar jinsi cikin su har da 'yan...
Kamfanin BUA ya bayyana yadda 'yan kasuwa da dillalai ke gallazawa 'yan Najeriya a harkallar siminti, ta hanyar dora ribar...
A Zimbabwe, an bayyana mutuwar mutun daya daga bangaren yan adawa yayi arrangama da ta kaure tsakanin magoya bayan su...
A yau litinin za a gudanar da taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya (MDD) domin tafka mahawara dangane da rikicin...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin 'yan gudun hijirar da suka tsere daga Ukraine bayan mamayar da Rasha ta yi...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta yi nasarar dage kofin kalubale na Carabao a daren jiya lahadi bayan lallasa Chelsea...
A Najeriya akalla mutane 27 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-hare da mayakan ISWAP suka kaddamar kan garuruwa da dama...