Manoman tumatur a Jihar Katsina na kokawa kan yadda za su dawo da kudin da suka zuba a noma, sakamakon...
Majalisar Wakilai ta gayyaci karamin ministan albarkatun man fetur, Heineken Lokpobiri da takwaransa mai kula da iskar Gas, Ekperikpe Ekpo...
Wani rahoton kwararru da aka tattara a karkashin jagorancin Majalisar Dinkin Duniya, ya bayyana yawan wadanda suka fada kangin yunwa...
Hukumar Yaki da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), ta fara neman Yahaya Bello ruwa a jallo...
A ranar Asabar ne Hukumar Kwastam reshen tashar jiragen ruwa na Apapa ta sanar da samun nasarar tattara fiye da...
Ayyukan Yakubu Kasim Yakubu sun tsaya cak, wani ma'aikaci injiniya a kamfanin sadarwar intanet da ke Nijeriya. Lamarin ya faru...
Mataimakin shugaban kasa, Kasheem Shettima, a ranar Talata, yayin da yake tsokaci kan tabarbarewar darajar Naira, ya bayyana cewa “mafi...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS), ta ce tashin farashin kayan masarufi a Nijeriya ya kai kashi 31.70 cikin ɗari a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya roki gwamnonin jihohin kasar nan 36 da su fara bai wa ma’aikata kyautar albashi kafin...
Gwamnatin jihar Katsina da hadin guiwar kananan hukumominta 34 sun karya farashin kayan abinci albarkacin watan Ramadana mai kamawa. Aminya-trust...